The latest news and topic in this categories.
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 387,sojojin mamayar HKI suna cigaba da tafka laifukan yaki,inda a cikin kwanaki 22 ta kashe Falasdinawa 1000. Bugu da kari a
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 387,sojojin mamayar HKI suna cigaba da
Wakilin Jagoran juyin juya halin Musulunci a kasar Iraki ya ce: Juyin juya halin Musulunci ya gabatar da wani sabon samfuri na hadin kan al'umma Ayatullah Mojtaba Hosseini, wakilin Jagoran
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na kin amincewa da kalaman Netanyahu dangane da korar Falasdinawa daga Zirin Gaza Kasar Saudiyya ta jaddada yin tofin Allah tsine, da kuma karfafa kin
Falasdinawa sun fitar da martanin farko mai gauni kan kalaman fira ministan 'yan mamayar Isra'ila dangane da furucinsa ga Saudiyya Kungiyar 'yantar da Falasdinu ta yi Allah wadai da kalaman
Sojojin mamayar Isra'ila sun fara janyewa daga yankin Netzarim da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra'ila sun tabbatar da cewa: Sojojin mamayar Isra'ila za su fara
Sojojin Sudan suna kokarin canza ma'aunin yaƙin kasar bayan da suka sun tunkari birnin Khartoum fadar mulkin kasar domin yantar da shi gaba daya Babban birnin kasar Sudan, Khartoum, shi
Iran ta bukaci taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta OIC, game da shirin shugaba Donald Trump na Amurka na kwace Gaza da kuma