The latest news and topic in this categories.

Iran Ta Ce Ta Amince Da Karin Masu Sanya Ido Daga Hukumar IAEA Kan Shirinta Na Nakamashin Nukliya Ne Saboda Ta Fadada Shi
14 Dec

Iran Ta Ce Ta Amince Da Karin Masu Sanya Ido Daga Hukumar IAEA Kan Shirinta Na Nakamashin Nukliya Ne Saboda Ta Fadada Shi

Shugaban hukumar makamashin Nukliya ta JMI Muhammad Eslami ya musanta farfagandan wasu kafafen yana labarai dangane da shirin Nukliyar kasar.