The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana Fira Ministan HKI da cewa, wani Dodo ne masha-jini wanda kasashen turai da Amurka su ka samar da shi, tare da cewa; Abinda
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana Fira Ministan HKI da cewa, wani Dodo ne
Jakadan Iran a Labanon ya jaddada cewa: Tarwatsa na'urar sadarwar hannu da ya faru a Lebanon laifi ne na yaki Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Lebanon Mujtaba Amani
Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da haramtacciyar kasar Isra’ila Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya jaddada cewa: Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa: Da'awar Amurka na inganta 'yanayin jin kai a Gaza ya fallasa yadda take da hannu a kisan kiyashi kan Falasdinawa Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da adadin hasarar da makiya yahudawan sahayoniyya suka yi a hare-haren da ta kai musu Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah
Al'ummar Sudan da suka rasa matsugunansu na fuskantar cin zarafi mafi muni daga Dakarun kai daukin gaggawa na kasar Wasu 'yan gudun hijira da suka yi gudun hijira sun samu
Ministan harkokin wajen Iran ya gargadi Amurka game da sake dawo da abin da ta kira "mafi girman matsin lamba" kan Tehran, yana mai jaddada yunƙurin da Washington ta yi