The latest news and topic in this categories.
Kungiyar musulmi ta kasar Amurka ta bada sanarwan cewa idan shugaba Biden ya sanya hannu a dokar da majalisun dokokin kasar suka amince na tallafin makamai ga HKI ya ha’inci
Kungiyar musulmi ta kasar Amurka ta bada sanarwan cewa idan shugaba Biden ya sanya hannu
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Babu wata doka ko tsari da Iran za ta bi wajen kare al'ummarta Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi ya
'Yan gwagwarmayar Hizbullahi sun kai wani mummunan hari kan birnin Haifa na haramtacciyar kasar Isra'ila dazu-dazun nan Rundunar sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta sanar da cewa: Wasu hare-hare da
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Ba su tsoron abokan gaba, kuma za su mayar da martani mai tsanani kan duk wani harin wuce gona da iri
Wani dan kungiyar ta'addanci da aka kama a shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya yi ikirari kan irin zagon kasa da suke kitsa kan al'ummar Iran Sakamakon habakar hare-haren
Jaridar Ha'aretz ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta ce: Tana tsammanin ƙarshen jini, hawaye da rugujewa haramtacciyar kasar Isra'ila Jaridar haramtacciyar kasar Isra'ila ta Ha'aretz tana tsammanin zuwan lokacin kawo ƙarshen
Al'ummar Moroko sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da shirin mahukuntan kasar na bai wa yahudawa bakin haure takardun zama 'yan kasa A cikin wani yanayi mai cike da