The latest news and topic in this categories.

Pakisatan: An Kubutar Da Mutane 155 Sannan Yan Ta’adda 27 Suka Halaka  A Garkuwan Jirgin Fasinja A Jiya Talata
12 Mar

Pakisatan: An Kubutar Da Mutane 155 Sannan Yan Ta’adda 27 Suka Halaka  A Garkuwan Jirgin Fasinja A Jiya Talata

Jami'an tsaro a kasar Pakistan sun kubutar da mutane 155 daga cikin fasinjoji kimani 450