The latest news and topic in this categories.
Shugaban ‘yan hamayyar siyasar kasar Chadi kuma tsohon fira ministan kasar Succès Masra ya zargi kasar Faransa da cewa tana yi wa tsarin demokradiyyar kasar kafar angulu. Shugaban ‘yan hamayyar
Shugaban ‘yan hamayyar siyasar kasar Chadi kuma tsohon fira ministan kasar Succès Masra ya zargi
Minitosin harkokin wajen kasashenr Iran da turkiyya, Abbas Aragchi da Hakan Fidan sun tattauna a tsakninsu danganew da sake bullar yan ta'adda a kasar Siriya a cikin yan kwanakin da
Kungiyar kare hakkin fursunoni a Falasdinu da aka mamaye, wacce ake kira 'Samidoon' ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI ta bada umurnin tsare falasdinawa 91 ba tare da gabatar da
An gado gawar Marine Vlahovic wata yar jarida da ta shahara a goyon bayan Falasdinawa a garin Marseille na kasar Faransa, kuma an kasheta ne a lokacinda take cikin shirya
Sojojin HKI suna ci gaba da sabawa yarjeniyar tsagaita wuta tsakaninta da kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a makon da ya gabata. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya Sanya hannu a kasafin kudi na shekara mai zuwa wato 2025, wanda banaren tsaro ya sami kaso mafi tsoka na kashi 32.5 %. Tashar
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya yi kira ga kasashen musulmi da su hada kai tare don taimakawa kasar Siriya wajen fatattakar kungiyoyin 'yan ta'adda da suke barazana ga kasar