The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu ya yaba da yadda tattaunawa da Amurka kan shirin Nukliyar kasar yana tafiya kamar yadda ta dace.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu ya yaba
MDD ta bayyana cewa; Da akwai damuwa mai zurfi akan halin da 'yan Hijirar Sudan suke ciki a gabashin kasar Chadi saboda rashin masu bayar da kudaden taimakon kula da
Nahiyar Afirkan a karkashin tarayyar Afirka ta kafa cibiyar dake kula da sararin samaniya domin tattara bayanai, wacce ke da matsuguni a birnin "alkahira' na Masar. Sabuwar cibiyar dai ta
Jaridar 'yan sahayoniya ta "Ma'ariv' ta buga labarin da yake cewa; Isra'ila tana fuskantar matsalar diplomasiyya saboda ci gaba da yakin Gaza. Jaridar ta kuma ce; A halin yanzu "Isra'ila"
Ma'aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da cewa; Daga safiyar yau Alhamis zuwa yanzu adadin falasdinawan da su ka yi shahada sun haura 50. Kididdigar ma'aikatar kiwon lafiya ta
A karo na biyu sojojin kasar Yemen sun sanar da kai hari akan filin saukar jirgin sama na "Ben Gorion" a matsayin ci gaba da taimakawa Falasdinawa da sojojin HKI
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta gaggawar kulla alaka da kasar Siriya Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: A halin