The latest news and topic in this categories.
Sojojin Yemen su ka sanar da harba wani jirgin sama maras matuki zuwa birnin Tel Aviv na HKI, wanda ya yi barna ba tare da an iya ganinsa balle kakkabo
Sojojin Yemen su ka sanar da harba wani jirgin sama maras matuki zuwa birnin Tel
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kashe gawurtaccen dan bindigan nan, Aminu Kanawa wanda shi ne mataimakin Bello Turji. Sojojin Operation Fansan Yamma ne suka kashe Aminu a wani samame
Hadakar kasashen nan uku na yankin Sahel AES da ta hada Burkina Faso da Mali da Nijar na shirin kafa wata rundunar soji ta hadin gwiwa mai dakaru 5,000. Ministan
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan sansanin 'yan gudun hijira na Jenin da ke gabar yammacin Kogin
Kasar Yemen ta ce ta saki ma'aikatan jirgin ruwan dakon kaya mallakin Birtaniya mai suna Galaxy Leader, wanda aka don nuna goyan baya ga Falasdinawa jim kadan bayan da Isra'ila
Mataimakin shugaban kasar Iran mai kula da tsare-tsare dabaru Muhammad Javad Zarif ya ce Iran ba barazana ce ba ga tsaron wata kasa. Zarif ya bayanna hakan ne a wata
Tsohon babban kwamandan dakarun IRGC na kasar Iran Mohsen Rezae ya bayyana cewa yakin gaza ko na tufanul aksa ta wargaza dukkan shirin HKI da kuma tunaninta a gabas ta