The latest news and topic in this categories.
Jakadan na Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Saudiyya Ali Riza Inayati ya fada wa jairdar " Indpendent Arabiya" cewa: Iraniyan da adadinsu ya kai 90,000 sun yi aikin haji
Jakadan na Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Saudiyya Ali Riza Inayati ya fada wa
Iran ta ce za ta fifita diflomatisyya ta tsakaninta da kasashe makobtanta na yankin. Ministan harkokin wajen kasar ne Abbas Araghchi ya jaddada aniyar kasar kan harkokin diflomasiyya a yankin,
Al'ummar kasar Yemen sun gudanar da wani gagarumin ganganmi a fadin kasar, inda suka lashi takobin tinkarar ta'addancin Amurka ta hanyar kara karfin soji, da hada karfi da karfe, da
Babban sakantaren MDD António Guterres, ya yi kira ga mabambantan bangarori masu ruwa da tsaki a Yemen da su yi iyakacin kokarin yin hakuri da juna, su kuma dakatar da
Rundunar sojojin kasar Sudan (SAF) ta sanar da cewa, dakarunta sun samu ci gaba sosai a yakin da suke yi a babban birnin kasar Khartoum. Mai magana da yawun rundunar
Iran ta bayyana anniyarta ta yin hadin gwiwa da hukumar kula da makamashin nukiya ta duniya IAEA. Mataimakin ministan harkokin wajen Iran Kazem Gharibabadi ya ce Tehran "na maida hankali"
A jiya Lahadi ne dai kungiyar ta ‘yan ta’adda ta kai hare-hare akan iyakar Lebanon ta yankin Hermul Ma’aikatar tsaron Syria ta fitar da wata sanarwa da a ciki ta