The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar leken asiri ta kasar Iran ta bada sanarwa kama yan ta’adda daga kungiyar Daesh a cikin kasar, suna kokarin aiwatar da wasu ayyukan ta’addanci a cikin kasar. Tashar talabijin
Ma’aikatar leken asiri ta kasar Iran ta bada sanarwa kama yan ta’adda daga kungiyar Daesh
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar musulmi su samar da hadin kai domin kare mutuncinsu da al’ummominsu. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne a jawabin da
Shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya ce fashe-fashen na’urorin sadarwa da Isra'ila ta kai a ranakun Talata da Laraba, wanda ya kashe mutane 37 tare da raunata kusan 3,000
Amurka ta ce tana kokarin amfani da diflomasiyya domin kauce wa ta'azzarar tashin hankali tsakanin kungiyar Hezbollah da Isra'ila. Mai bai wa shugaban Amurka shawara kan harkokin tsaro, John Kirby
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya ce Isra'ila za ta fuskanci "mummunan martani daga bangaren ‘yan gwagwarmaya" kan ayyukan ta'addancin da ta ke yi
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta yin jayayya da kowa, kuma ba zata zama mai biyayya ga girman kai ba Shugaban kasar Iran Masoud
Sojan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila guda ya sheka lahira wasu 12 na daban kuma sun samu raunuka a wani harin makami mai linzami da aka kai daga kudancin kasar Lebanon