Shugaban Kasar Rasha Ya Zanta Da Mukaddashin Shugaban Kasar Iran Dangane Da Shahadar Ra’isi

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya zanta ta wayar tarho da mukaddashin shugaban kasar Iran Muhammad Mukhbir, inda ya gabatar da ta’aziya ta musamman ga

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya zanta ta wayar tarho da mukaddashin shugaban kasar Iran Muhammad Mukhbir, inda ya gabatar da ta’aziya ta musamman ga jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aliyul Khaminaee, da kuma sauran mutanen kasar Iran dangane da shahadar Shugaban kasa Sayyid Ibrahim Ra’isi da kuma ministan harkokin wajen kasar Dr Hussain Amir Abdullahiyan da kuma sauran jami’an gwamnatin wadanda suke tare da su.

Putin ya klara da cewa ya san shugaba Ra’isi a matsayin amintaccen abokin aiki, kuma yana matukar girmama shi, yace aboki, iran marigayi Ra’isi ba’a iya kwatanta kimarsu.

Sai dai yana fatan irin dangantaka mai karfi dake tsakanin Rasha ta Iran zai dore bayan rashin marigayi Sayyid Ra’isi. A nashi bangaren makuddashin shugaban kasar Iran Muhammad Mukhbir ya godewa shugaban kasar ta Rasha saboda goyon bayan Iran a

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments