Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Harin Da HKI Ta Kai A Lebanon Laifin Yaki Ne

Sugaban kasar ta Iran  Mas’ud Fizishkiyan wanda ya fitar da sako bayan harin da HKi ya kai wa unguwar Dhahiya dake birnin Beirut ya ce;

Sugaban kasar ta Iran  Mas’ud Fizishkiyan wanda ya fitar da sako bayan harin da HKi ya kai wa unguwar Dhahiya dake birnin Beirut ya ce; Abinda HKI ta yi, laifin yaki ne da ya fito fili ta yadda babu yadda za a iya boye shi.

Bugu da kari shugaban kasar ta Iran ya ce; Yadda HKI take aikata laifukan a Falasdinu da Lebanon, yana nuni da yadda kungiyoyin kasa da kasa su ka gajiya wajen dakatar da ita.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments