The latest news and topic in this categories.
A wata sanarwa da dakarun “Kassam” su ka fitar a jiya Talata sun sanar da cewa sun kai hare-hare har sau 10 akan sojojin HKI da su ka yi sanadiyyar
A daren jiya Talata sojojin Amurka sun kai hare-hare a yankuna mabanbanta na Syria da su ka hada da Bu-kamal, da hakan ya yi sanadiyyar shahadar mutane 3 da kuma
Yariman Saudiyya kuma Firayim Minista na Saudiya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya tabbatar wa Najeriya da goyon baya a cikin shirinta na gyaran tattalin arziki. Jaridar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan gazawarta wajen
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta kai hare-hare a garuruwan Tel Aviv da Haifa da
Sabon Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya ce kungiyar za ta ci
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce dole ne sabuwar gwamnatin Amurka ta Donald Trump
Kwamandan rundunar sojin saman Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya sanar da
Sabuwar kungiyar mai suna Lakurawa ta kashe mutane 15 da kuma yin awon gaba da shanu 100 a garin Mera dake karamar hukumar Augie a jihar Kebbi. Jaridar “Daily Trust”
Iran ta bayyana cewa zargin kasar da hannu a yunkurin hallaka Donald Trump kage ne da rashin-ta-fadi kawai. Da yake mayar da martani kan zargin ministan harkokin wajen Iran Abbas
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta ce ta dakatar da kokarin shiga tsakani domin cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza. Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci
Sojojin Isra’ila na ci gaba da kai hare-haren kisan kare dangi a Zirin Gaza da kuma Lebanon lamarin dake ci gaba da sanadin rayuwar gomman fararen hula musamman mata da
Ofishin yada labarai na zirin Gaza, ya ce an kashe 'yan jaridar Falasdinawa 188 tun bayan yakin kisan kare dangin da Isra’ila ta kaddamar a watan Oktoban bara. Adadin a
Bayanai daga Yemen na cewa sojojn Amurka na na Birtaniya sun sake kai wasu jerin hare hare ta sama a wasu sassa daban daban na kasar. Tashar talabijin ta Al