The latest news and topic in this categories.
Wani babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kara tabarbarewar al’amura a Gaza, yana mai bayyana cin zarafin da Isra'ila ke yi wa Falasdinawa a matsayin "ayyukan
Cibiyar nazarin tattalin arziki da rayuwar zamantakewa ta ( shurish) ta fitar da wasu alkaluma da cibiyar tattara bayanai ta HKI ta fitar dake nuni da cewa; Daga fara kisan
A wata sanarwa da kakakin sojan Yemen Janar Yahya Sari ya yi a jiya da dare, ya bayyana cewa; sun kai hare-hare guda biyu akan jiragen ruwan Amurka masu dakon
Mamba a Majalisar fayyace masalahar tsarin Musulunci ta kasar Iran ya fadawa Trump cewa: Manufar
Kungiyar Hizbullah ta gigita gwamnatin mamayar Isra'ila ta hanyar zafafa hare-haren da take kai wa
Kungiyar Hizbullahi ta sanar da mahukuntan Isra'ila cewa: Ba za su iya 'yantar da matsugunan
Majiyoyin lafiya sun bayyana cewa: Falasdinawa 38 ne suka yi shahada a farmakin da sojojin
Donald Trump da ya amince da Qudus a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila, shin
Cibiyar tuntubar al'adu ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Thailand ta fitar da shirin na musamman na dijital a rana ta 40 ta shahadar Sayyid Hasan Nasrallah. A cikin
Shugaban majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana irin karfin da kasar ke da shi na cimma muradunta, yana mai jaddada cewa zabukan da za a gudanar a Amurka ba zai
Mahmoud Mardawi babban jami'in kungiyar gwagwarmayar Islama ta Palasdinawa (Hamas) ya ce labarai da rahotannin da ake bugawa kan Qatar da ofishin Hamas karya ne kuma yakin farfaganda ne. A
Akalla mutum 27 ne suka mutu sakamakon hare-haren da Isra'ila ta kai a gabashi da kudancin kasar Lebanon, in ji ma'aikatar lafiya. Sanarwar da ma'aikatar ta fitar ta ce, wani
Jaridar “Ha’arets” ta HKI ta buga wani rahoto da yake cewa, Fira minista Benjemine Netenyahu tare da ministocinsa ne su ka bayar da umarnin a yi wa Falasdinawa kisan kiyashi
A jiya Asabar ne dai da shugaban kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasarallah yake cika kwanaki 40 da yin shahada, aka yi taron karawa juna sani na kasa da kasa anan