The latest news and topic in this categories.
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin musulunci, kuma memba a cikin majlisar fayyace maslahar tsarin musulunci, zai ziyarci Syria ne domin
A sanarwar da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a jiya Laraba ta sanar da cewa, ta kai hari da jirgin sama maras matuki akan ma’aikatar yakin HKI, inda nan ne
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta fitar da bayani da a ciki ta nuna kin amincewarta da furucin da ya fito daga ministan kudi na HKI, Bezalel Smotrich yana cewa, Isra’ila
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila 'yar mamaya ta yi amfani muggan makamai irin wadanda aka jefa
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai hare-hare kan yankunan Haifa da Kiryat Shimona na
Jakadan Sudan a Iran ya bayyana cewa: Al'ummar Sudan na maraba da karfafa alaka tsakanin
A Iran an bude wani taron kasa da kasa mai lakabi da "Maktab Nasrallah" a
Ofishin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya (OHCHR) ya ce kashi 70 cikin
An Kashe Sojojin HKI 4 A Gaza Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa an kashe sojojinsu 4 na rundunar “Shamshun” a yakin da aka yi a Jabaliya a arewacin
A jiya Litinin mayakan kungiyar Hizbullah sun kai munanan hare-hare akan sansanoni daban-daban na HKI a manyan biranenta, da hakan ya haddasa tashin gobara a cikinsu. Daga cikin yankunan da
Shugaban Majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Barri ya bayyana cewa, abinda sojojin Isra’ila suke yi, shi ne su shiga gefen wani gari, na wani dan lokaci sanann su gudu, ba
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a Gaza da kuma Lebanon. Mataimakin shugaban kasar na farko Mohammad Reza Aref ne ya bayyana
Koriya ta Arewa ta amince da yarjejeniyar tsaro mai cike da tarihi da kasar Rasha. Yarjejeniyar "An amince da ita ne ta hanyar wata doka" da shugaban Koriya ta Arewa