The latest news and topic in this categories.
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar da yakin na HKI ya hadda wa Lebanon ta fuskar rusa gidaje ya dara na
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana sa ran samun zaman lafiya da tsaro, amma za ta mayar da martani ga duk wani mataki da ya shafi tsaronta Shugaban
Shugaban kasar Iran ya jaddada matakin kasarsa na mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka kulla da kasashen Turai amma Amurka ta fice daga ciki domin kara dagula al'amura A ganawarsa da
Sojojin Yemen sun yi luguden makamai masu linzami kan sansanin sojin yahudawan sahyoniya Rundunar sojin
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya bayyana cewa, halin ko in kula da kasashen
A wannan Lahadin ce bababn hafsan hafoshin sojin kasar Saudiyya tare da wata bababr tawaga
Shugabannin kasashen Larabawa da na musulmi sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da wani taron
Iran ta ce lokacin ya yi na a kori Isra'ila daga Majalisar Dinkin Duniya a
Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da haramtacciyar kasar Isra’ila Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya jaddada cewa: Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa: Da'awar Amurka na inganta 'yanayin jin kai a Gaza ya fallasa yadda take da hannu a kisan kiyashi kan Falasdinawa Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da adadin hasarar da makiya yahudawan sahayoniyya suka yi a hare-haren da ta kai musu Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah
Al'ummar Sudan da suka rasa matsugunansu na fuskantar cin zarafi mafi muni daga Dakarun kai daukin gaggawa na kasar Wasu 'yan gudun hijira da suka yi gudun hijira sun samu
Ministan harkokin wajen Iran ya gargadi Amurka game da sake dawo da abin da ta kira "mafi girman matsin lamba" kan Tehran, yana mai jaddada yunƙurin da Washington ta yi
Pars Today - Maraba da gwamnatin Jamus ta yi kan kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a Gaza ba shi da alaka da jin laifin kisan kiyashi, batu ne na