The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Jihadul- Islami ta musanta kashe babban sakatarenta Ziyad al-Nakhalah a kasar Siriya Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Jihadul-Islami ta Falastinu ta yi kakkausar suka tare da musanta abin da wasu
Shugabannin kasashen Somaliya da Djibouti sun tattauna kan makomar tawagar Tarayyar Afirka a Somaliya Shugaban kasar Djibouti Isma'il Omar Guelleh ya tattauna da takwaransa na Somaliya Hassan Sheikh Mohamud, game
A gobe Talata 22 ga watan Oktoba ne za a bude taron kungiyar “BRICKS” a matakin shugabbin kasashen membobi a birnin Kazan na kasar Rasha. Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan
Hukumar Lafiya ta duniya w.h.o ta bayyana Masar a matsayin kasar da ta kawo karshen zazzabin cizon sauro, tare da bayyana hakan a matsayin tarihi. Kasar Masar ta yi dubban
Kamfanin dillancin labarun “Irna” ya nakalto cewa; A yau Lahadi kadai,yahudawan sahayoniya da sun kai 500 sun kutsa cikin harabar masallacin Kudus a daidai lokacin da suke yin bikin Edinsu
Tsohon shugaban majalisar tsaron cikin gida ta HKI Yakub Amidor ya bayyana cewa; Za a dauki lokaci mai tsawo Hizbullah tana cigaba da harba makamai masu linzami, domin babu wanda