The latest news and topic in this categories.
Wani mai bincike sannan marubuci mai suna Farid Zakariya ba’amerike kuma marubuci a jaridar Washington Post ya yi rubutu wanda jaridar ta buga, inda a ciki ya bayyana dalilan da
Kasashen Iran da na Qatar sun tattauna game da makomar tattaunawar yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza. Iran ta yi gargadi game da "ha'inci da rashin gaskiya" na gwamnatin Isra'ila da
Kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da HKI tun ranar 7 ga watan Octoban da ya gabata a Gaza, ta kara jaddada cewa duk wata yarjeniyar tsagaita wutan da za'a cimma
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan hare-haren da Isra'ila
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya gargadi kungiyar Hamas da cewa zata dandana kudarta idan
Wata matsala da ta taso a kamfanin Microsoft wanda yake kula da manhajar ‘windows’ ya
Hukumomi a kasar Bangladesh sun kafa dokar hana fita a babban birnin kasar Daka, saboda
Sojojin HKI sun kutsa cikin yankuna da dama a yankin yamma da kogin Jordan a
A daidai lokacin da yaki gadan-gadan da HKi ta shelanta akan Lebanon yake cika kwanaki 49, sojojin mamayar suna cigaba da yin kisan kiyashi. A jiya Lahadi sojojin HKI sun
A jiya Lahadi rundunar ta “Kassam” ta fitar da wata sanarwa da a ciki ta bayyana cewa ta kai hari akan sojojin kasa na HKi a yankin “Shaima’a” dake arewacin
Jagora a kungiyar Hamas, Usama Hamdan, ya bukaci kasashen larabawa da na musulmi da su yi aiki tukuru domin ganin an kawo karshen yakin da HKI ta shelanta akan al’ummar
A Yau Litinin ne shugabannin kasashen Larabawa da na musulmi suke yin taro a binin Riyadh na Saudiyya domin tattauna hanyoyin da za a kawo karshen yakin Gaza da Lebanon
Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran, Manjo Janar Mohammad Bagheri, ya tattauna da takwaransa na Saudiyya, Laftanar Janar Fayyad bin Hamed al-Ruwaili, kan hanyoyin inganta diflomasiyya tsakanin Iran da Saudiyya.
Ministan harkokin wajen Burkina Faso, Karamoko Jean-Marie Traore, ya yaba da yadda kasar ke ci gaba da samun hadin gwiwa da Rasha, yana mai cewa, alakar Burkina Faso da Rasha