The latest news and topic in this categories.
Firai ministan kasar Pakistan ya shelanta doka ta baci a duk fadin kasar bayan an tabbatar da bullar cutar kendar-biri a kasar. Kamfani dillancin labaran IP na kasar Iran ya
Jamhuriyar Musulunci ta Iran na da hakkin mayar da martani ga kisan shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Ismael Haniyeh. Da yake tsokaci game da kisan gillar da Isra'ila ta
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas, ta nuna matukar nadamar ta akan yadda Isra’ila ke ci gaba da mamayar da ta ke, bisa cikakken goyan bayan Amurka da kuma manyan kasashen
Gwamnatin mulkin soji ta kasar Sudan, ta fitar da wata sanarwa a jiya Lahadi, inda ta ce ma’aikatar
Yahudawan sahyoniyya yan share a yankin yamma da kogin sun farwa wasu yan kasashen waje
Gwamnatocin kasashen China da Iran sun kaddamar da layin dogo na jigilar kayaki tsakanin kasashen
Wata sanarwa da hukumomin Asibitin Al Awda suka fitar ta ce an kai gawawwaki huɗu
Dakarun Yaman sun kai farmaki guda biyu, daya ya nufi wani birnin da Isra'ila ta
A wannan Lahadin ce bababn hafsan hafoshin sojin kasar Saudiyya tare da wata bababr tawaga ta jami’ai daga ma’iaktar tsaron kasar ta Saudiyya suka kai ziyarar aiki a kasar Iran.
Fadar Kremlin ta musanta rahotannin da ke cewa zababben shugaban Amurka Donald Trump ya tattauna da shugaban kasar Vladimir Putin inda suka tattauna kan yakin Ukraine. Kakakin fadar Kremlin Dmitry
Shugabannin kasashen Larabawa da na musulmi sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da wani taron koli da zai mayar da hankali kan yakin da Isra'ila ke yi a Gaza da
Iran ta ce lokacin ya yi na a kori Isra'ila daga Majalisar Dinkin Duniya a daidai lokacin da gwamnatin kasar ke yakin kisan kare dangi a Gaza da kuma cin
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Euro-Mediterranean ta ce dole ne kungiyoyin kasa da kasa da na Majalisar Dinkin Duniya da abin ya shafa su ayyana yunwa a arewacin zirin Gaza
Kungiyar Hizbullah ta ce sojojin Isra'ila sun kasa mamaye ko da kauye daya a kasar Lebanon tun bayan kaddamar da hare-haren wuce gona da iri a watan Satumba. Tashar talabijin