The latest news and topic in this categories.
Jirgin saman daukar hotunan leken asiri na kungiyar Hizbullah wanda ake sarrafashi daga nesa, ya yi shawagi kan gidan firai ministan HKI Benyamin Natanyahu da ke tsakanin birnin Tel-Aviv da
Wani babban jami’in diblomasiyya a ma’aikatar harkokin wajen kasar Burtaniya ya yi murabus daga mukaminsa don nuna rashin amincewarsa da ci gaban da aikawa HKI makamai wanda gwamnatin kasar Burtaniya
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan’ani ya bayyana cewa rashin tabuka kome wanda kungiyoyin kasa da kasa suka yi, da kuma kasashen musulmi da Larabawa suka yi su
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty ta bayyana cewa saboda makaman da Amurka take bawa
Mataimakin jakadan kasar Iran a Sudiya ya bayyana cewa kasar Saudia tana bukatar fadada harkokin
Jakadan kasar Iran a MDD ya bayyana cewa kasarsa zata ci gaba da goyon bayan
Shugaban Kasar Syria, Dr. Basshar Asad, ya bayyana cewa, yin gwgawarmaya da fuskantar abokan gaba
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani, wanda ya gana ta wayar tarho da Muhammad
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya ce: Jamhuriyar Musulunci tana ci gaba da kokarin ganin an cimma bukatar dakatar da bude wuta a Falasdinu da Lebanon Mataimakin shugaban kasar
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa: Babban dalilin ci gaba da laifukan yahudawan sahayoniyya shi ne goyon bayan Amurka Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya yi tsokaci
Kungiyar Hamas ta aike da sako zuwa ga zaman taron kasashen musulmi da na Larabawa tana kira gare su ga muhimman bukatunta Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta yi kira
Sojojin Yemen sun yi luguden makamai masu linzami kan sansanin sojin yahudawan sahyoniya Rundunar sojin Yemen a yau Litinin ta sanar da aiwatar da wani gagarumin farmakin soji kan sansanin
Ambaliyar ruwa mafi muni ta mamaye Sudan ta Kudu tare da gargadin samun 'yan gudun hijira sama da dubu 379 Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Ambaliyar ruwa ta
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya bayyana cewa, halin ko in kula da kasashen duniya suke nunawa ya sanya gwamnatin sahyoniyawan ta kara kaimi wajen kashe al'ummar Palastinu, inda