The latest news and topic in this categories.
Tawagar HKI ta masu tattaunawa don tsagaita wuta a Gaza ta isa birnin Alkahira na kasar Masar a jiya Alhamis. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kamfanin
Majalidar Dokokin Iran ta amince da jerin sunayen ministocin da sabon shugaban kasar Massoud Pezehkian, ya gabatar a matsayin mambobin gwamnatinsa. A jiya ne majalisar ta kawo karshen muhawarar da
Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa HKI ta kai hare hare a garin Bayut Al-Siyad da kuma Al-masuri ne saboda lalata rumbun ajiyar makamai na kungiyar Hizbullah. Jiragen yakin
A dai dai lokacinda firai ministan HKI Benyamin Natanyahu yake jawabi a gaban majalisar dokokin
Hukumar da take kula da ilimin sararin samaniya ta Iran ta sanar da cewa a
A karon farko dakarun kungiyar “Hizbullah” na kasar Lebanon sun kai hari akan sansanin sojan
Jakadan kasar Iran a MDD ya rubutawa babban sakataren MDD wasika inda yake maida martini
Kafafen yada labarai na Falasdinawa a yankin yamma da kogin Jordan sun bada labarin shahadar
A jiya Litinin mayakan kungiyar Hizbullah sun kai munanan hare-hare akan sansanoni daban-daban na HKI a manyan biranenta, da hakan ya haddasa tashin gobara a cikinsu. Daga cikin yankunan da
Shugaban Majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Barri ya bayyana cewa, abinda sojojin Isra’ila suke yi, shi ne su shiga gefen wani gari, na wani dan lokaci sanann su gudu, ba
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a Gaza da kuma Lebanon. Mataimakin shugaban kasar na farko Mohammad Reza Aref ne ya bayyana
Koriya ta Arewa ta amince da yarjejeniyar tsaro mai cike da tarihi da kasar Rasha. Yarjejeniyar "An amince da ita ne ta hanyar wata doka" da shugaban Koriya ta Arewa
Sojojin Isra'ila sun zafafa kai hare-haren a Gaza lamarin da ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 20 tare da jikkata wasu da dama a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat