The latest news and topic in this categories.
Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Al'umma zata ji labari mai dadi game da daukar fansan Iran kan haramtacciyar kasar Isra'ila A jawabin da
Ma’aikatar leken asiri ta kasar Iran ta bada sanarwa kama yan ta’adda daga kungiyar Daesh a cikin kasar, suna kokarin aiwatar da wasu ayyukan ta’addanci a cikin kasar. Tashar talabijin
Sabon ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi, bayan ya tsallaka tantancewar majalisar dokokin kasar, a tattaunawasa ta farko da kafafen yada labarai ya bayyana cewa, a mataki na
Gwamnatin kasar Faransa ta bada sanarwan sake bude tashar jiragen sama na birnin Bozal-Muluz, wanda
Shugaban kasar Jamus Chancellor Olaf Scholz ya ce gwamnatin kasarsa zata ci gaba da tallafawa
Babban magatakardar MDD, Antonio Gutteress wanda ya ce: Tun daga lokacin da na zama babban
Zababben shugaban kasar Iran Mas’ud PFzishkiyan ya wallafa wata kasida a shafinsa na “X da
Babban helkwatan sojojin Najeriya ya bada sanarwan cewa sojojin kasar ba za su bar masu
An Kashe Sojojin HKI 4 A Gaza Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa an kashe sojojinsu 4 na rundunar “Shamshun” a yakin da aka yi a Jabaliya a arewacin
A jiya Litinin mayakan kungiyar Hizbullah sun kai munanan hare-hare akan sansanoni daban-daban na HKI a manyan biranenta, da hakan ya haddasa tashin gobara a cikinsu. Daga cikin yankunan da
Shugaban Majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Barri ya bayyana cewa, abinda sojojin Isra’ila suke yi, shi ne su shiga gefen wani gari, na wani dan lokaci sanann su gudu, ba
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a Gaza da kuma Lebanon. Mataimakin shugaban kasar na farko Mohammad Reza Aref ne ya bayyana
Koriya ta Arewa ta amince da yarjejeniyar tsaro mai cike da tarihi da kasar Rasha. Yarjejeniyar "An amince da ita ne ta hanyar wata doka" da shugaban Koriya ta Arewa