The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya karbi bakuncin shugaban kasar Massoud Pezeshkian tare da mambobin majalisar ministocinsa a yau Talata. Jagoran ya godewa shugaban kasa da majalisar dokokin kasar da
Yan ta’adda sun kashe mutane akalla 39 a yankin kudu maso yammacin kasar Pakisatan, inda mayakan kungiyar ‘yentar da kabilar baloch’ ko ‘Baloch Liberation Army’ (BLA) na kasar Pakistan ta
Farai ministan kasar Malasiya Anwar Ibrahim ya bayyana cewa kasashen musulmi basa bukatar kasashen yamma su koya masu me ake nufi da demokradiyya ko kare hakkin bil’adama. Kamfanin dillancin labaran
Hukumar kare fararen hula ta Gaza ta ce farmakin da Isra'ila ta kai a Khan
Ministan harkokin waje na HKI “Yisrail Kats” ya wallafa hoton shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ne ya bayyana haka, yana mai kara da
Shugaban kasar Iran Masa'ud Pezeskiyan yayi alkawarin bawa dukkanin mutanen kasar Iran damar samun arziki
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya nada Muhammad Reza Arifi a matsayin mataimakin shugaban kasa
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Mohammad Reza Aref ya ce gudanar da zaben raba gardama da ya hada dukkanin Palasdinawa shi ne kadai mafita ta dimokiradiyya ga al'ummar Palasdinu.
Kungiyar Hamas ta tabbatar da bukatar taron kolin kasashen OIC da kasashen Larabawa, kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, kan wajabta wa haramtacciyar kasar Isra’ila dakatar da hare-haren wuce gona
A yayin da taron shekara-shekara na kasa da kasa karo na 42 da baje kolin kungiyar masu hakar man fetur ta Najeriya (NAPE) ke gudana a Legas a ranar Litinin,
Akalla matasa 13 ne ake fargabar sun mutu bayan ruftawar kasa a wurin hakar ma’adinai a Karamar Hukumar Bassa da ke Jihar Filato. Aminiya ta lura cewa yawancin masu hakar
Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya a yayin da yake gabatar da jawabi a wajen taron kasa da kasa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi da Larabawa ya bayyana
Tsohon shugaban hukumar tsaro ta “Aman” Amus Malka ya bayyana cewa; Isra’ila ba za ta taba iya rusa barazanar da take fuskanta ba daga makamai masu linzami ba. Tsohon shugaban