The latest news and topic in this categories.
36Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa, shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma,
Ministan harkokin wajen HKI, Israel Katz, ya bada sanarwan cewa gwamnatin haramtacciyar kasar ta sha alwashin fidda falasdiwa daga yankin yamma da kogoin Jordan musamman daga arewacin yankin, saboda a
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya nada Eskandar Mumini, ministan harkokin cikin gida na kasar a matsayin mataimakon babban kwamandan rundunar yansandan
Shugaban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani wanda ya tattauna ta wayar tarho da ministan
A wani lokaci yau Juma'a ne za'a binne shahid Ismael Haniyeh, shugaban ofishin siyasa na
Ministan harkokin wajen Saudiyya Faisal bin Farhan a wata ganawa da ya yi da Ali
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya zanta ta wayar tarho tare
Amurka ta sanar da kakabawa Iran sabbin takunkumai. Ma’aikatar kudi ta Amurka ta kakaba sabbin
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin HKI ta hanyar amfani da jirage marasa matuki. Sanarwar ta kuma ce, sun kai wadannan
A wata sanarwa da kakakin sojan Yemen Janar Yahya Sari ya yi a jiya da dare, ya bayyana cewa; sun kai hare-hare guda biyu akan jiragen ruwan Amurka masu dakon
A wata sanarwa da dakarun “Kassam” su ka fitar a jiya Talata sun sanar da cewa sun kai hare-hare har sau 10 akan sojojin HKI da su ka yi sanadiyyar
A daren jiya Talata sojojin Amurka sun kai hare-hare a yankuna mabanbanta na Syria da su ka hada da Bu-kamal, da hakan ya yi sanadiyyar shahadar mutane 3 da kuma
Ministan harkokin waje na Iran Abbas Arakci ya wallafa a shafinsa na X ya yi tir da Siyasar matsin lamba mai tsanani ta Amurka akan Iran, wacce a karshe za
Yariman Saudiyya kuma Firayim Minista na Saudiya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya tabbatar wa Najeriya da goyon baya a cikin shirinta na gyaran tattalin arziki. Jaridar