The latest news and topic in this categories.
Dalibai yan Najeriya 1,425 ne gwamnatin kasar Burtaniya ta hanasu shiga kasar daga shekara ta 2021 zuwa shekara ta 2023 bayan sun isa kasar don Karin karatu saboda matsalolin da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya nanata kudurin Jamhuriyar Musulunci ta Iran na goyon bayan kungiyoyin gwagwarmaya. Araghchi ya bayyana haka ne a lokacin da yake ganawa da
Jami’i mai kula da al-amuran harkokin wajen tarayyar Turai Josept Borrel, ya bada sanarwan cewa kasashen kungiyar sun yanke shawarar bada Euro biliyon 43 ga kasar Ukraine don tallafa mata
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa gwamnatin HKI ta
Yan sanda a HKI sun kama limamin masallacin Al-Aksa Sheikh Ekrima Sabri bayan ya yi
Majalisar dokokin kasar Pakistan ta amince da guduri wanda yayi allawadai da HKI kan kissan
Gwamnatin Amurka ta kara tura wasu Karin makamai zuwa HKI don kareta daga daga duk
Duk tare da 'dokar hana fita' na sa'o'ii 24 a jihar Jigawa, wanda gwamnatin jihar
Pars Today - Jiragen yakin Amurka da Birtaniya sun sake kai hari a lardin al-Hudaidah da ke yammacin kasar Yemen. A cewar kafar yada labaran kasar Yemen, jiragen yakin Birtaniya
Pars Today- Kungiyar Islamic Jihad ta Falasdinu ta fitar da wata sanarwa inda ta ce kalaman ministan kudin haramtacciyar kasar Isra'ila game da mamayar yammacin gabar kogin Jordan wani mataki
Kasashen Iran da Rasha da Turkiyya sun yi Allah wadai da cin zarafin da gwamnatin Isra'ila ke ci gaba da yi a yankin yammacin Asiya, inda suka yi kira da
Wani babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kara tabarbarewar al’amura a Gaza, yana mai bayyana cin zarafin da Isra'ila ke yi wa Falasdinawa a matsayin "ayyukan
Dakarun Amurka sun kai munanan hare-hare a kan sojojin Siriya a rana ta biyu a jere. Tashar talabijin ta al-Mayadeen ta kasar Labanon ta bayyana cewa, harin da Amurka ta
Cibiyar nazarin tattalin arziki da rayuwar zamantakewa ta ( shurish) ta fitar da wasu alkaluma da cibiyar tattara bayanai ta HKI ta fitar dake nuni da cewa; Daga fara kisan