The latest news and topic in this categories.
Mayakan kungiyar Hizbullah na kasar Lebanon sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami samfurin Katusha a kan matsugunan yahudawa a cikin kasar falasdinu da aka mamaye. Kamfanin dillancin labaran Parstoday
Yahudawan Sahyoniyya, a darare uku a jere suna fitowa kan tituna a biranen HKI tare da bukatar Benyamin Natanyahu firai ministan kasar da kuma majalisar ministocinsa masu tsatsauran ra'atin addini
Shugaban makarantar sojoji na kasar Iran ya bayyana cewa maida martanin da dakarun kungiyar Hizbullah suka kai kan HKI saboda kisan Sayyid Fu'ad Shukur daya daga cikin kwamandojin kungiyar wanda
Sakamakon sabbin kisan kiyashi da sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a Zirin Gaza
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ya sanar da cewa; HKi ta ketare iyaka,
Bayanin dakarun na “IRGC” ya kunshi cewa: Da sunan Allah mai rahama mai jin
A wani bayani da kungiyar Hamas ta fitar na juyayin shahadar Isma’ila Haniyyah ta bayyana
Sojojin HKI sun kai hare hare kan sansanin yan gudun hijira na Falasdinawa da ke
Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da haramtacciyar kasar Isra’ila Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya jaddada cewa: Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa: Da'awar Amurka na inganta 'yanayin jin kai a Gaza ya fallasa yadda take da hannu a kisan kiyashi kan Falasdinawa Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da adadin hasarar da makiya yahudawan sahayoniyya suka yi a hare-haren da ta kai musu Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah
Al'ummar Sudan da suka rasa matsugunansu na fuskantar cin zarafi mafi muni daga Dakarun kai daukin gaggawa na kasar Wasu 'yan gudun hijira da suka yi gudun hijira sun samu
Ministan harkokin wajen Iran ya gargadi Amurka game da sake dawo da abin da ta kira "mafi girman matsin lamba" kan Tehran, yana mai jaddada yunƙurin da Washington ta yi
Pars Today - Maraba da gwamnatin Jamus ta yi kan kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a Gaza ba shi da alaka da jin laifin kisan kiyashi, batu ne na