The latest news and topic in this categories.
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Mutane miliyan 2.2 ne suke bukatar agajin abinci cikin gaggawa a Gaza Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa:
Darakta Janar na Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) Rafael Grossi ya ce yana fatan kafa wata tattaunawa mai ma'ana nan ba da jimawa ba tare da shugaban Iran Masoud
Kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya tare da kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty Int’l sun fidda sanarwa daban daban ta bukatar gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta saki shugaban kungiyar
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bada sanarwan gano wasu daga cikin wadanda suke daukar nauyin zanga
Jakadan kasar Iran a MDD ya musanta zargin cewa kasarsa tana son aiwatar da kashe-kashen
A dai dai lokacinda ake gudanar da taron majalisar tsaron kasa ta Amurka, makaman roka
Jiragen yakin HKI, a wasu sabbin hare haren da suka kai kan yankin Gaza a
Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun bada sanarwan kai hare hare tare da amfani
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa; Kungiyar za ta sami nasara akan abokan gaba. Sheikh Na’im Kassim wanda yake mayar da jawabi akan sakon da mayakan
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin musulunci, kuma memba a cikin majlisar fayyace maslahar tsarin musulunci, zai ziyarci Syria ne domin
A jiya Laraba da marece ne dai shugaban hukumar Makamashin Nukiliya ta kasa da kasa Rafael Grossi ya iso Tehran domin tattaunawa da mahukuntan kasar. Daga cikin wadanda su ka
A sanarwar da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a jiya Laraba ta sanar da cewa, ta kai hari da jirgin sama maras matuki akan ma’aikatar yakin HKI, inda nan ne
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta fitar da bayani da a ciki ta nuna kin amincewarta da furucin da ya fito daga ministan kudi na HKI, Bezalel Smotrich yana cewa, Isra’ila
Jakadan Iran a Labanon ya jaddada cewa: Tarwatsa na'urar sadarwar hannu da ya faru a Lebanon laifi ne na yaki Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Lebanon Mujtaba Amani