The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba ta aikawa kasar Rasha makamai don taimaka mata a yakin da take fafatawa da kasashen yamma
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai ziyarci makwabciyar kasar Iraki a wata ziyara da zata kasance karo na farko a kasar tun bayan hawansa karagar mulki a watan Yuli. Shugaba
Iran ta yi allah wadai da kakkausan murya da harin da Isra’ila t akai kan sansanin Al-Mawasi dake kudancin Gaza. Da yake sanar da hakan kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar
Limamin da ya jagorancin sallar Jumma’a a nan Tehran Aya. Ahmad Khatami ya bayyana cewa
Babban jami'in harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai, ta EU ya gargadi Isra'ila da cewa jefa
Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya (OCHA) ta ce adadin Falasdinawa
Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta ce Isra'ila ce, ke da alhakin" kashe shugaban ofishin siyasa
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya sake nanata cewa, Iran na da hakkin mayar da
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da hare-haren baya-bayan nan kan tawagar wanzar da zaman lafiya a kasar Lebanon a daidai lokacin da Isra'ila ke ci gaba
Sojojin Isra'ila sun ce sojojinsu 8 ne suka mutu a wani gini da ya rufta a wani kauye da ke kudancin kasar Lebanon. kungiyar Hizbullah ce ta kai harin, a
Kakakin sojan HKI ya sanar da cewa; An kashe sojoji 5 na rundunar Gulani a kudancin Lebanon a jiya Laraba daga cikinsu da akwai kwamanda na ayari na 51 a
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa; Kungiyar za ta sami nasara akan abokan gaba. Sheikh Na’im Kassim wanda yake mayar da jawabi akan sakon da mayakan
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin musulunci, kuma memba a cikin majlisar fayyace maslahar tsarin musulunci, zai ziyarci Syria ne domin
A jiya Laraba da marece ne dai shugaban hukumar Makamashin Nukiliya ta kasa da kasa Rafael Grossi ya iso Tehran domin tattaunawa da mahukuntan kasar. Daga cikin wadanda su ka