The latest news and topic in this categories.
Dakarun Yemen sun kai hare-hare kan jiragen ruwa 80 da suke na gwamnatin mamaya da masu alakada ita tun watan Nuwamba Dakarun kasar Yemen da ke gudanar da ayyukansu a
Gwamnatin JMI ta bukaci kasashen kungiyar tattalin arziki ta BRICS su samar da kawance ta yaki da takunkuman tattalin arziki na zalunci wadanda kasashen yamma musamman Amurka suke dorawa kasashen
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce samar da hadin kai mai kwari a tsakanin tsakanin musulmi shi ne kawai zai bada damar fuskantar ayyukan ta’addancin HKI a yankin gabas
Daruruwan yahudawan Sahyoniyya sun kutsa cikin masallacin Alaksa mai tsarki tare da samun kariyar jami’an
Wani babban Jami’in soje na kasar Iran ya yabawa masana fasahar kera makamai na kasarsa
Jakadan kasar Iran kuma wakilinta a MDD, ya rubutawa kwamitin tsaro na MDD wasika, inda
Shugaban kasar Saloyi, ta bakin jakadan kasar a kwamitin tsaro na MDD ya bukaci a
Kungiyar Hamas wacce take iko da yankin zirin Gaza ta musanta zargin HKI na cewa
Majalisar Zartarwa ta amince da daftarin Naira tiriliyan 47.9 a matsayin Kasafin Kuɗin Najeriya na 2025. Ministan Kasafi da Tsare-Tsare Tattalin Arziki, Atiku Bagudu ne ya bayyana hakan yayin ganawa
Hanyoyin yakin Isra'ila a Gaza sun yi daidai da kisan ƙare dangi, ciki har da fararen hula wadanda aka kashe tare da azabtar da Falasdinawa da gangan, a cewar wani
Gwamnatin soja a Nijar ta haramtawa wata hukumar ba da agaji ta Faransa yin aiki a cikin kasar sakamakon takun-saka da Paris. Gwamnatin mulkin sojan Nijar ta sanar da haramtawa
Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta kudu ta tunatar da al'ummar kasar game da gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata, ta kuma shaida wa mutanen Gaza da su yi imani
Iran ta ce a shirye ta ke ta tattauna da don yin shawarwari da kasashen turan nan uku na gungun E3, amma ba cikin matsin lamba ba. Ministan harkokin wajen
Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan kiran da wani ministan Isra'ila ya yi na neman a karbe yankin yammacin gabar kogin Jordan da isra’ila ta mamaye. Kakakin