The latest news and topic in this categories.
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin musulunci, kuma memba a cikin majlisar fayyace maslahar tsarin musulunci, zai ziyarci Syria ne domin
A sanarwar da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a jiya Laraba ta sanar da cewa, ta kai hari da jirgin sama maras matuki akan ma’aikatar yakin HKI, inda nan ne
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta fitar da bayani da a ciki ta nuna kin amincewarta da furucin da ya fito daga ministan kudi na HKI, Bezalel Smotrich yana cewa, Isra’ila
Sama da kasashe 50 na duniya ne suka bukaci kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin wuce gona da iri
A karon farko hukumomin Ireland sun amince da nada jakadan Falasdinu a wannan kasa. A
Kwamitin kula da harkokin musulmi a Amurka ya yi kira ga Donald Trump, wanda ya
A ganawarsa da shugaban kasar Estonia, Sheikh Al-Azhar ya yi Allah wadai da laifukan yaki
A daidai lokacin da yaki gadan-gadan da HKi ta shelanta akan Lebanon yake cika kwanaki 49, sojojin mamayar suna cigaba da yin kisan kiyashi. A jiya Lahadi sojojin HKI sun
A jiya Lahadi rundunar ta “Kassam” ta fitar da wata sanarwa da a ciki ta bayyana cewa ta kai hari akan sojojin kasa na HKi a yankin “Shaima’a” dake arewacin
Jagora a kungiyar Hamas, Usama Hamdan, ya bukaci kasashen larabawa da na musulmi da su yi aiki tukuru domin ganin an kawo karshen yakin da HKI ta shelanta akan al’ummar
A Yau Litinin ne shugabannin kasashen Larabawa da na musulmi suke yin taro a binin Riyadh na Saudiyya domin tattauna hanyoyin da za a kawo karshen yakin Gaza da Lebanon
Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran, Manjo Janar Mohammad Bagheri, ya tattauna da takwaransa na Saudiyya, Laftanar Janar Fayyad bin Hamed al-Ruwaili, kan hanyoyin inganta diflomasiyya tsakanin Iran da Saudiyya.
Ministan harkokin wajen Burkina Faso, Karamoko Jean-Marie Traore, ya yaba da yadda kasar ke ci gaba da samun hadin gwiwa da Rasha, yana mai cewa, alakar Burkina Faso da Rasha