The latest news and topic in this categories.
Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta kudu ta tunatar da al'ummar kasar game da gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata, ta kuma shaida wa mutanen Gaza da su yi imani
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da hare-haren baya-bayan nan kan tawagar wanzar da zaman lafiya a kasar Lebanon a daidai lokacin da Isra'ila ke ci gaba
Sojojin Isra'ila sun ce sojojinsu 8 ne suka mutu a wani gini da ya rufta a wani kauye da ke kudancin kasar Lebanon. kungiyar Hizbullah ce ta kai harin, a
A Iran an bude wani taron kasa da kasa mai lakabi da "Maktab Nasrallah" a
Ofishin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya (OHCHR) ya ce kashi 70 cikin
A jiya juma’a ne dubun dubatar mutanen Yemen su ka yi gangamin nuna goyonsu ga
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, a yayin ganawa da
Ofishin kare hakkin dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana a cikin wani rahoto
A wannan Lahadin ce bababn hafsan hafoshin sojin kasar Saudiyya tare da wata bababr tawaga ta jami’ai daga ma’iaktar tsaron kasar ta Saudiyya suka kai ziyarar aiki a kasar Iran.
Fadar Kremlin ta musanta rahotannin da ke cewa zababben shugaban Amurka Donald Trump ya tattauna da shugaban kasar Vladimir Putin inda suka tattauna kan yakin Ukraine. Kakakin fadar Kremlin Dmitry
Shugabannin kasashen Larabawa da na musulmi sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da wani taron koli da zai mayar da hankali kan yakin da Isra'ila ke yi a Gaza da
Iran ta ce lokacin ya yi na a kori Isra'ila daga Majalisar Dinkin Duniya a daidai lokacin da gwamnatin kasar ke yakin kisan kare dangi a Gaza da kuma cin
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Euro-Mediterranean ta ce dole ne kungiyoyin kasa da kasa da na Majalisar Dinkin Duniya da abin ya shafa su ayyana yunwa a arewacin zirin Gaza
Kungiyar Hizbullah ta ce sojojin Isra'ila sun kasa mamaye ko da kauye daya a kasar Lebanon tun bayan kaddamar da hare-haren wuce gona da iri a watan Satumba. Tashar talabijin