The latest news and topic in this categories.
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya jaddada cewa: Babu wani karfi da zai iya fuskantar gwagwarmaya Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci
Gwamnatin Amurka ta ce: Ba ta ganin akwai laifukan yaki ko kisan kare dangi da ake yi Gaza kuma tana yin tir da zarge-zargen Majalisar Dinkin Duniya kan gwamnatin haramtacciyar
Majiyar tashar Al-Mayadeen ta bayyana cewa, ziyarar da babban mai baiwa jagoran juyin juya halin Musulunci da Jumhuriya Ali Larijani a kasashen Siriya da Labanon na zuwa ne bisa tsarin
Akalla mutum 27 ne suka mutu sakamakon hare-haren da Isra'ila ta kai a gabashi da
Jaridar “Ha’arets” ta HKI ta buga wani rahoto da yake cewa, Fira minista Benjemine Netenyahu
Iran ta bayyana cewa zargin kasar da hannu a yunkurin hallaka Donald Trump kage ne
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta ce ta dakatar da kokarin shiga tsakani domin cimma
Sojojin Isra’ila na ci gaba da kai hare-haren kisan kare dangi a Zirin Gaza da
An Kashe Sojojin HKI 4 A Gaza Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa an kashe sojojinsu 4 na rundunar “Shamshun” a yakin da aka yi a Jabaliya a arewacin
A jiya Litinin mayakan kungiyar Hizbullah sun kai munanan hare-hare akan sansanoni daban-daban na HKI a manyan biranenta, da hakan ya haddasa tashin gobara a cikinsu. Daga cikin yankunan da
Shugaban Majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Barri ya bayyana cewa, abinda sojojin Isra’ila suke yi, shi ne su shiga gefen wani gari, na wani dan lokaci sanann su gudu, ba
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a Gaza da kuma Lebanon. Mataimakin shugaban kasar na farko Mohammad Reza Aref ne ya bayyana
Koriya ta Arewa ta amince da yarjejeniyar tsaro mai cike da tarihi da kasar Rasha. Yarjejeniyar "An amince da ita ne ta hanyar wata doka" da shugaban Koriya ta Arewa