The latest news and topic in this categories.
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar da yakin na HKI ya hadda wa Lebanon ta fuskar rusa gidaje ya dara na
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana sa ran samun zaman lafiya da tsaro, amma za ta mayar da martani ga duk wani mataki da ya shafi tsaronta Shugaban
Shugaban kasar Iran ya jaddada matakin kasarsa na mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka kulla da kasashen Turai amma Amurka ta fice daga ciki domin kara dagula al'amura A ganawarsa da
A Yau Litinin ne shugabannin kasashen Larabawa da na musulmi suke yin taro a binin
Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran, Manjo Janar Mohammad Bagheri, ya tattauna da takwaransa na
Cibiyar tuntubar al'adu ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Thailand ta fitar da shirin
Shugaban majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana irin karfin da kasar ke da shi na
Mahmoud Mardawi babban jami'in kungiyar gwagwarmayar Islama ta Palasdinawa (Hamas) ya ce labarai da rahotannin
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Mohammad Reza Aref ya ce gudanar da zaben raba gardama da ya hada dukkanin Palasdinawa shi ne kadai mafita ta dimokiradiyya ga al'ummar Palasdinu.
Kungiyar Hamas ta tabbatar da bukatar taron kolin kasashen OIC da kasashen Larabawa, kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, kan wajabta wa haramtacciyar kasar Isra’ila dakatar da hare-haren wuce gona
A yayin da taron shekara-shekara na kasa da kasa karo na 42 da baje kolin kungiyar masu hakar man fetur ta Najeriya (NAPE) ke gudana a Legas a ranar Litinin,
Akalla matasa 13 ne ake fargabar sun mutu bayan ruftawar kasa a wurin hakar ma’adinai a Karamar Hukumar Bassa da ke Jihar Filato. Aminiya ta lura cewa yawancin masu hakar
Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya a yayin da yake gabatar da jawabi a wajen taron kasa da kasa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi da Larabawa ya bayyana
Tsohon shugaban hukumar tsaro ta “Aman” Amus Malka ya bayyana cewa; Isra’ila ba za ta taba iya rusa barazanar da take fuskanta ba daga makamai masu linzami ba. Tsohon shugaban