The latest news and topic in this categories.
Falasdinawa 37 ne suka yi shahada a wani harin wuce gona da iri da sojoiin Isra'ila suka kai kan tantunan 'yan gudun hijira a Gaza Rahotonni sun bayyana cewa: Falasdinawa
Dr. Ali Larijani ya isa birnin Beirut na kasar Lebanon inda ya gana da manyan jami’an gwamnatin kasar da su ka hada Fira minista na riko Najib Mikati, da shugaban
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa tun da aka kafa rundunar Golani a 1948 ba ta taba fuskantar asara kamar wacce a yanzu take gani ba a kudancin Lebanon.
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Euro-Mediterranean ta ce dole ne kungiyoyin kasa da kasa da
Kungiyar Hizbullah ta ce sojojin Isra'ila sun kasa mamaye ko da kauye daya a kasar
A daidai lokacin da yaki gadan-gadan da HKi ta shelanta akan Lebanon yake cika kwanaki
A jiya Lahadi rundunar ta “Kassam” ta fitar da wata sanarwa da a ciki ta
Jagora a kungiyar Hamas, Usama Hamdan, ya bukaci kasashen larabawa da na musulmi da su
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin HKI ta hanyar amfani da jirage marasa matuki. Sanarwar ta kuma ce, sun kai wadannan
A wata sanarwa da kakakin sojan Yemen Janar Yahya Sari ya yi a jiya da dare, ya bayyana cewa; sun kai hare-hare guda biyu akan jiragen ruwan Amurka masu dakon
A wata sanarwa da dakarun “Kassam” su ka fitar a jiya Talata sun sanar da cewa sun kai hare-hare har sau 10 akan sojojin HKI da su ka yi sanadiyyar
A daren jiya Talata sojojin Amurka sun kai hare-hare a yankuna mabanbanta na Syria da su ka hada da Bu-kamal, da hakan ya yi sanadiyyar shahadar mutane 3 da kuma
Ministan harkokin waje na Iran Abbas Arakci ya wallafa a shafinsa na X ya yi tir da Siyasar matsin lamba mai tsanani ta Amurka akan Iran, wacce a karshe za
Yariman Saudiyya kuma Firayim Minista na Saudiya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya tabbatar wa Najeriya da goyon baya a cikin shirinta na gyaran tattalin arziki. Jaridar