The latest news and topic in this categories.
A cikin wani jawabi da ya yi ta gidan talabijin a wannan Litinin , mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qasem ya mika sakon ta'aziyya ga al'ummar kasar Labanon
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce babu daya daga cikin laifukan da Isra'ila ta aikata da ba za ta fuskanci sakamako a kansa ba. Nasser Kan'ani ya bayyana hakan
Pars Today - Masu amfani da hanyar sadarwa ta X sun yaba wa babban sakataren kungiyar Hizbullah da ya yi shahada ta hanyar buga sakonnin twitter. Shahadar babban magatakardar kungiyar
Sama da hafsoshi sojin haramtacciyar kasar Isra'ila 800 ne suka mika takardar yin murabus daga
Shugaban asbitin Ashif ana gaza wanda yake daga cikin falasdinawa 50 wadanda sojojin HKI suka
Wata majiyar sojojin HKI ta bada sanarwan cewa sojojin kasar 18 suka ji Rauni a
Sojojin gwamnatin mamayar yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da aiwatar da kisan kiyashi kan Falasdinawa
Rahotonni sun bankado yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take yin amfani da muggan makamai masu
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai ziyarci makwabciyar kasar Iraki a wata ziyara da zata kasance karo na farko a kasar tun bayan hawansa karagar mulki a watan Yuli. Shugaba
Kasashen Jamus da Faransa da Birtaniya sun kakaba wa Iran sabbin takunkumai, bisa zarginta da mika wa Rasha makamai masu linzami da za ta yi amfani da su a yakin
A Amurka yau da dare ne ‘yan takara a zaben shugaban kasar mai zasu fafata a muhawarar talabijin mai muhimmanci a siyasar kasar. Za a yi muhawarar tsakanin Donald Trump
Iran ta yi allah wadai da kakkausan murya da harin da Isra’ila t akai kan sansanin Al-Mawasi dake kudancin Gaza. Da yake sanar da hakan kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar
Rundunar sojin Isra'ila ta ce akwai yiyuwar sojojinta ne suka harbe matashiya nan yar asalin kasar Turkiyya a wata zanga-zanga a gabar yamma da kogin Jordan da ta mamaye a
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Fankaman karfi shi ne tushen yakin kwakwalwa na makiya a kan al'ummu A yayin ganawarsa da masu shirya taron girmama shahidan lardin