The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta ba da rahoton cewa adadin wadanda sukayi shahada a Gaza ya kai 43,799, yayin da wasu 103,601 suka jikkata tun farkon rikicin a ranar 7
Ma'aikatar lafiya ta kasar Labanon ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan kauyukan da ke kudancin kasar ya yi sanadin mutuwar likitoci akalla biyu. Ma'aikatar ta fada a yau
Babban jami'in kula da harkokin waje na Tarayyar Turai Josep Borrell ya ba da shawarar daukar matakan tunkarar laifukan yakin Isra'ila a Gaza da Lebanon. Babban jami'in diflomasiyyar na Turai
Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya a yayin da yake gabatar da jawabi a
Tsohon shugaban hukumar tsaro ta “Aman” Amus Malka ya bayyana cewa; Isra’ila ba za ta
An Kashe Sojojin HKI 4 A Gaza Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa an
Shugaban Majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Barri ya bayyana cewa, abinda sojojin Isra’ila suke yi,
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa; Kungiyar za ta sami nasara akan abokan gaba. Sheikh Na’im Kassim wanda yake mayar da jawabi akan sakon da mayakan
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin musulunci, kuma memba a cikin majlisar fayyace maslahar tsarin musulunci, zai ziyarci Syria ne domin
A jiya Laraba da marece ne dai shugaban hukumar Makamashin Nukiliya ta kasa da kasa Rafael Grossi ya iso Tehran domin tattaunawa da mahukuntan kasar. Daga cikin wadanda su ka
A sanarwar da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a jiya Laraba ta sanar da cewa, ta kai hari da jirgin sama maras matuki akan ma’aikatar yakin HKI, inda nan ne
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta fitar da bayani da a ciki ta nuna kin amincewarta da furucin da ya fito daga ministan kudi na HKI, Bezalel Smotrich yana cewa, Isra’ila
Jakadan Iran a Labanon ya jaddada cewa: Tarwatsa na'urar sadarwar hannu da ya faru a Lebanon laifi ne na yaki Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Lebanon Mujtaba Amani