The latest news and topic in this categories.
Daruruwan masu zanga-zangar ne suka yi maci a bakin tekun Copacabana na Rio de Janeiro a ranar jiya Asabar, inda suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasdinawa tare
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga Isra'ila da ta ba ta damar shiga zirin Gaza domin kai kayan agaji ga yankin da aka yi wa kawanya. Kakakin babban sakataren
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta ba da rahoton cewa adadin wadanda sukayi shahada a Gaza ya kai 43,799, yayin da wasu 103,601 suka jikkata tun farkon rikicin a ranar 7
A daren jiya Talata sojojin Amurka sun kai hare-hare a yankuna mabanbanta na Syria da
Yariman Saudiyya kuma Firayim Minista na Saudiya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud,
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Mohammad Reza Aref ya ce gudanar da zaben raba
Kungiyar Hamas ta tabbatar da bukatar taron kolin kasashen OIC da kasashen Larabawa, kwamitin sulhu
Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya a yayin da yake gabatar da jawabi a
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da hare-haren baya-bayan nan kan tawagar wanzar da zaman lafiya a kasar Lebanon a daidai lokacin da Isra'ila ke ci gaba
Sojojin Isra'ila sun ce sojojinsu 8 ne suka mutu a wani gini da ya rufta a wani kauye da ke kudancin kasar Lebanon. kungiyar Hizbullah ce ta kai harin, a
Kakakin sojan HKI ya sanar da cewa; An kashe sojoji 5 na rundunar Gulani a kudancin Lebanon a jiya Laraba daga cikinsu da akwai kwamanda na ayari na 51 a
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa; Kungiyar za ta sami nasara akan abokan gaba. Sheikh Na’im Kassim wanda yake mayar da jawabi akan sakon da mayakan
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin musulunci, kuma memba a cikin majlisar fayyace maslahar tsarin musulunci, zai ziyarci Syria ne domin
A jiya Laraba da marece ne dai shugaban hukumar Makamashin Nukiliya ta kasa da kasa Rafael Grossi ya iso Tehran domin tattaunawa da mahukuntan kasar. Daga cikin wadanda su ka