The latest news and topic in this categories.
Pars Today - Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei a yau 16 ga watan Satumba a wata ganawa da ya yi da gungun malaman Sunna, da jagororin Sallar Juma'a,
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma,
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi wani kakkausan gargadi, inda ta yi Allah wadai da tsokanar da Isra'ila ke yi a Masallacin Kudus a baya-bayan nan, tare da ayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya kira gangamin da aka yi tsakanin dakarun Husaini da
Miliyoyin Masu ziyara ne daga sassa daban-daban na duniya suka birnin Karbala na kasar Iraki
Kasashen Iran da Malaysia Sun soki tallafin makamai da Amurka da wasu kasashen yamma ke
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a