The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran ya jaddada wajabcin aiwatar da yarjejeniyar tsaro tsakanin kasashen Iran da Iraki Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada wajabcin aiwatar da yarjejeniyoyin tsaro da aka kulla
Kyautata alaka da ke tsakanin kasashen Iran da Iraki da ci gaban da ke faruwa a Gaza suna cikin ajandar ziyarar shugaban kasar Iran a Iraki Kafofin yada labaran kasar
Gwamnatin Iraki ta sauyawa kungiyar yan a ware kurdawan kasar Iran wacce ake kira Komala wuri daga arewa maso gabancin kasar Iraki zuwa wani wuri. Tashar talabijin ta Presstv a
Shugaban jami’ar Loristan a nan tsakiyar kasar Iran ya bayyana cewa taron 40 na Imam
Wani jami'in gwamnatin kasar Iraki ya bayyana cewa, idan gwamnatin HKI ta kuskura ta farwa
Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta’adda a kasar Iraki sun bada sanarwan cilla makaman Drons
Dakarun kungiyoyin musulmi masu gwagwarmaya a kasar Iraki sun bayyana cewa sun cilla makamai masu
Sayyid Muqtada Sadr ya yi dirar mikiya kan Amurka dangane da yadda take goyon bayan
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da irin na yahudawan sahayoniyya a kan Gaza ya kai Falasdinawa 44,000 Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta fitar da rahoton kididdiga
Kasar Rasha ta hau kan kujerar naki wato veto don nuna adawa da matakin da kasar Birtaniya ta dauka kan Sudan Kasar Rasha ta yi amfani da ikonta na veto,
Manyan jami'an soji na kasashen Iran da Azabaijan sun jaddada aniyar kasashensu na ci gaba da hadin gwiwar soji da tsaro a tsakanin kasashen biyu dake makwabtaka da juna. Mataimakin
Majiyoyin sojin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun tabbatar da cewa, Hizbullah ta harba wasu manyan makamai masu linzami a kan birnin Tel Aviv a jiya Litinin, lamarin da ya haifar da
Kungiyar G20 ta yi kira da a tsagaita wuta a zirin Gaza da Lebanon a karshen taron kolin da aka gudanar a birnin Rio de Janeiro na Brazil. Bayanin karshe
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na sun tabbatar da cewa akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a yankin a cikin kasa da sa’oi