The latest news and topic in this categories.
Firaministan kasar Iraki Muhammad Shi'a Al-Sudani ya ayyana zaman makoki na gama-gari a fadin kasar ta Iraki na tsawon kwanaki uku domin tunawa da shahadar babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid
Wani bangare na ‘yan gwagwarmayar Iraki ya yi alkawarin bayar da dubban mayakansa domin mara baya ga kungiyar Hizbulllah ta kasarr Lebanobn wajen tunkarar ayyukan ta'addanci na haramtacciyar kasar Isra'ila
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi kira da a hada kai tsakanin al'ummar musulmi, yana mai cewa amfanin makiya yana cikin sabani tsakanin musulmi. Yace Idan musulmi suka hada
Shugaban kasar Iran ya jaddada wajabcin aiwatar da yarjejeniyar tsaro tsakanin kasashen Iran da Iraki
Kyautata alaka da ke tsakanin kasashen Iran da Iraki da ci gaban da ke faruwa
Gwamnatin Iraki ta sauyawa kungiyar yan a ware kurdawan kasar Iran wacce ake kira Komala
Ministan tsaron kasar Iraki Thabet Al-Abbasi ya bayyana cewa, Washington da Bagadaza sun cimma daidaito
Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta'adda a kasar Iraki sun bada sanarwan amfani da makaman
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka