The latest news and topic in this categories.
Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran Muhammadu Islami ya bayyana cewa; Cigaban da Iran take samu a cikin fagage da dama yana bata ran kasashe masu danniya a duniya. Muhammad
Kamfanin dilalnin labaran IRNA ya bayar da rahoton cewa, shugaban kasar Iran Masus Pezeshkian ya ce; sakon da Iran take dauke da shi na zaman lafiya da tsaro ne da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya ce cin zarafin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi, na da matukar hadari ga zaman lafiya da tsaro a yankin da
'Yan takara shida a zaben shugabancin kasa a Iran sun tafka muhawara ta farko kan
Iran ta bukaci kasashen musulmi da du yi amfani da ‘dukkan hanyoyi’ don dakile kisan
Majalisar shurra ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar a ranar Lahadi 9 ga watan
A Iran, ‘yan takara shida da zasu fafata a zaben shugaban kasar na ranar 28
Iran ta bakin ministan harkokin wajen kasar na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ta jaddada
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya ce: Jamhuriyar Musulunci tana ci gaba da kokarin ganin an cimma bukatar dakatar da bude wuta a Falasdinu da Lebanon Mataimakin shugaban kasar
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa: Babban dalilin ci gaba da laifukan yahudawan sahayoniyya shi ne goyon bayan Amurka Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya yi tsokaci
Kungiyar Hamas ta aike da sako zuwa ga zaman taron kasashen musulmi da na Larabawa tana kira gare su ga muhimman bukatunta Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta yi kira
Sojojin Yemen sun yi luguden makamai masu linzami kan sansanin sojin yahudawan sahyoniya Rundunar sojin Yemen a yau Litinin ta sanar da aiwatar da wani gagarumin farmakin soji kan sansanin
Ambaliyar ruwa mafi muni ta mamaye Sudan ta Kudu tare da gargadin samun 'yan gudun hijira sama da dubu 379 Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Ambaliyar ruwa ta
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya bayyana cewa, halin ko in kula da kasashen duniya suke nunawa ya sanya gwamnatin sahyoniyawan ta kara kaimi wajen kashe al'ummar Palastinu, inda