The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Kisan gillar shahidi Isma'il Haniyyah ba zai shige ba tare da daukan fansa ba Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce a duniyar da ake
Ma'aikatar harkokin wajen Iran ta yi kakkausar suka tare da yin Allah wadai kan hare-haren da 'yan sahayoniyya suka kai a kudancin kasar Lebanon Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran
Ministan harkokin wajen Iran ya gana da takwaransa na Saudiyya a birnin New York na Amurka Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya gana da takwaransa na Saudiyya Faisal bin
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce yawan fitowar
Iran ta gargadi Isra'ila game da illar da ke tattare da kaddamar da yaki na
Ministan harkokin wajen rikon kwarya na kasar Iran, Ali Bagheri Kani, ya ce, ya zama
Iran, ta yi tir da kakkausan lafazi da matakin gwamnatin kasar Kanada na ayyana rundinar
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta aike da sako ga kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya kan
A jiya Litinin mayakan kungiyar Hizbullah sun kai munanan hare-hare akan sansanoni daban-daban na HKI a manyan biranenta, da hakan ya haddasa tashin gobara a cikinsu. Daga cikin yankunan da
Shugaban Majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Barri ya bayyana cewa, abinda sojojin Isra’ila suke yi, shi ne su shiga gefen wani gari, na wani dan lokaci sanann su gudu, ba
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a Gaza da kuma Lebanon. Mataimakin shugaban kasar na farko Mohammad Reza Aref ne ya bayyana
Koriya ta Arewa ta amince da yarjejeniyar tsaro mai cike da tarihi da kasar Rasha. Yarjejeniyar "An amince da ita ne ta hanyar wata doka" da shugaban Koriya ta Arewa
Sojojin Isra'ila sun zafafa kai hare-haren a Gaza lamarin da ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 20 tare da jikkata wasu da dama a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat