The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya caccaki Faransa da sauran kasashen yammacin duniya saboda bayyana kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a matsayin "kare kai" inda ya bayyana hakan a
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya yi gargadin cewa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta cancanci zama mamba a Majalisar Dinkin Duniya, Biyo bayan hare-haren kisan kiyashin da ta
Ministan makamashi na Iran ya bayyana hakan ne a lokacin da ya halarci taron kungiyar Bricks a kasar Rasha domin halartar taron da aka yin a minstoci akan makamashi. Bugu
Amir-Hossein Ghazizadeh Hashemi daya daga cikin 'yan takara shida da ke neman zama shugaban kasar
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya ce; yadda mutane
Mohammad Baqer Qalibaf, dan takara a zaben shugaban kasar da za a gudanar a ranar
Mostafa Pourmohammadi, dan takara a zaben shugaban kasar Iran da ke tafe, ya yi kira
Alireza Zakani, daya daga cikin 'yan takara shida a zaben shugaban kasar da za a
A wata sanarwa da kakakin sojan Yemen Janar Yahya Sari ya yi a jiya da dare, ya bayyana cewa; sun kai hare-hare guda biyu akan jiragen ruwan Amurka masu dakon
A wata sanarwa da dakarun “Kassam” su ka fitar a jiya Talata sun sanar da cewa sun kai hare-hare har sau 10 akan sojojin HKI da su ka yi sanadiyyar
A daren jiya Talata sojojin Amurka sun kai hare-hare a yankuna mabanbanta na Syria da su ka hada da Bu-kamal, da hakan ya yi sanadiyyar shahadar mutane 3 da kuma
Ministan harkokin waje na Iran Abbas Arakci ya wallafa a shafinsa na X ya yi tir da Siyasar matsin lamba mai tsanani ta Amurka akan Iran, wacce a karshe za
Yariman Saudiyya kuma Firayim Minista na Saudiya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya tabbatar wa Najeriya da goyon baya a cikin shirinta na gyaran tattalin arziki. Jaridar
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Mohammad Reza Aref ya ce gudanar da zaben raba gardama da ya hada dukkanin Palasdinawa shi ne kadai mafita ta dimokiradiyya ga al'ummar Palasdinu.