The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa samuwar sojojin kasashen Amurka da Burtaniya da kuma na wasu kasashen Turai su suka
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce babu daya daga cikin laifukan da Isra'ila ta aikata da ba za ta fuskanci sakamako a kansa ba. Nasser Kan'ani ya bayyana hakan
Shugaban kasar ta Jamhuriyar musulunci ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gabatar da ta’aziyyar shahadar babban magatakardar kungiyar Hizbullah, Sayyid Hassan Nasrallah ya ce, a wani karon wannan laifin da
Al'ummar Iran sun fara kada kuri’a a zaben shugaban kasar zagaye na biyu. An bude
'Yan takara biyu da ke neman kujerar shugabancin kasar Iran, Masoud Pezeshkian da Saeed Jalili,
Zaben shugaban kasa a Iran ya koma zagaye na biyu, kuma daga yau Lahadi ne
A ranar 5 ga watan Yuli ne za a gudanar da zaben shugaban kasa zagaye
A Iran, yan takara da zasu fafata a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin HKI ta hanyar amfani da jirage marasa matuki. Sanarwar ta kuma ce, sun kai wadannan
A wata sanarwa da kakakin sojan Yemen Janar Yahya Sari ya yi a jiya da dare, ya bayyana cewa; sun kai hare-hare guda biyu akan jiragen ruwan Amurka masu dakon
A wata sanarwa da dakarun “Kassam” su ka fitar a jiya Talata sun sanar da cewa sun kai hare-hare har sau 10 akan sojojin HKI da su ka yi sanadiyyar
A daren jiya Talata sojojin Amurka sun kai hare-hare a yankuna mabanbanta na Syria da su ka hada da Bu-kamal, da hakan ya yi sanadiyyar shahadar mutane 3 da kuma
Ministan harkokin waje na Iran Abbas Arakci ya wallafa a shafinsa na X ya yi tir da Siyasar matsin lamba mai tsanani ta Amurka akan Iran, wacce a karshe za
Yariman Saudiyya kuma Firayim Minista na Saudiya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya tabbatar wa Najeriya da goyon baya a cikin shirinta na gyaran tattalin arziki. Jaridar