The latest news and topic in this categories.
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei shi ne kwamandan yaki da yakin tunanin makiya, in ji ministan al'adu na Iran. Abbas Salehi ya bayyana hakan ne a
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya gana da shugaban gwamnatin rikon kwarya a kasar Labanon Najib Mikati a ziyarar da ya kai birnin Beirut, ya kuma tabbatar da
Babban daraktan kula da ayyukan zaman lafiya da tsaro na kasa da kasa a ma'aikatar
Ranar 30 ga watan Agusta na a matsayin ranar yaki da ta’addanci a kasar Iran.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada wajabcin yin aiki tare
A rana ta biyu na muhawara a majalisar dokokin Iran kan jerin sunayen ministocin da
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya yi rantsuwar kamai aiki a gaban majalisar dokokin kasar, a
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa; Kungiyar za ta sami nasara akan abokan gaba. Sheikh Na’im Kassim wanda yake mayar da jawabi akan sakon da mayakan
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin musulunci, kuma memba a cikin majlisar fayyace maslahar tsarin musulunci, zai ziyarci Syria ne domin
A jiya Laraba da marece ne dai shugaban hukumar Makamashin Nukiliya ta kasa da kasa Rafael Grossi ya iso Tehran domin tattaunawa da mahukuntan kasar. Daga cikin wadanda su ka
A sanarwar da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a jiya Laraba ta sanar da cewa, ta kai hari da jirgin sama maras matuki akan ma’aikatar yakin HKI, inda nan ne
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta fitar da bayani da a ciki ta nuna kin amincewarta da furucin da ya fito daga ministan kudi na HKI, Bezalel Smotrich yana cewa, Isra’ila
Jakadan Iran a Labanon ya jaddada cewa: Tarwatsa na'urar sadarwar hannu da ya faru a Lebanon laifi ne na yaki Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Lebanon Mujtaba Amani