The latest news and topic in this categories.
Kimanin malaman Sunna 3,000 ne suka rubutawa Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei wasika, inda suke nuna godiya da goyon bayansu ga aiwatar da farmakin da Iran
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce harin makami mai linzami da kasar ta kai kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila a baya-bayan nan da nufin dakatar da laifukan gwamnatin yahudawan ne kan
Pars Today – Jakadan Iran a Labanon ya bayyana ziyarar da ministan harkokin wajen Iran ya kai a Beirut babban birnin kasar Lebanon a matsayin jajirtacce a daidai lokacin da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi, ya jaddada mahimmanci na musamman da kasar Saudiyya
A ranar farko ta ziyarar tasa, shugaban na Iran ya tattauna da takwaransa na Iraki
Iran ta karyata rahotannin da ke cewa ta mika makamai ga Rasha domin da Ukraine,
Darakta Janar na Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) Rafael Grossi ya ce yana fatan
Parstoday - Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, janyewar sojojin Isra'ila daga
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Za su ci gaba da gwagwarmaya ko da Amurka zata tunkaro jirgin ruwanta da ke dauke da jiragen saman yaki zuwa
Gwamnatin Amurka ta ce: Ba ta ganin akwai laifukan yaki ko kisan kare dangi da ake yi Gaza kuma tana yin tir da zarge-zargen Majalisar Dinkin Duniya kan gwamnatin haramtacciyar
Majiyar tashar Al-Mayadeen ta bayyana cewa, ziyarar da babban mai baiwa jagoran juyin juya halin Musulunci da Jumhuriya Ali Larijani a kasashen Siriya da Labanon na zuwa ne bisa tsarin
Majalisar Zartarwa ta amince da daftarin Naira tiriliyan 47.9 a matsayin Kasafin Kuɗin Najeriya na 2025. Ministan Kasafi da Tsare-Tsare Tattalin Arziki, Atiku Bagudu ne ya bayyana hakan yayin ganawa
Hanyoyin yakin Isra'ila a Gaza sun yi daidai da kisan ƙare dangi, ciki har da fararen hula wadanda aka kashe tare da azabtar da Falasdinawa da gangan, a cewar wani
Gwamnatin soja a Nijar ta haramtawa wata hukumar ba da agaji ta Faransa yin aiki a cikin kasar sakamakon takun-saka da Paris. Gwamnatin mulkin sojan Nijar ta sanar da haramtawa