The latest news and topic in this categories.
Pars Today- Malaman Sunna na Iran a wani mataki na hadin kai, sun aike da wasika zuwa ga Jagoran juyin juya halin Musulunci domin nuna godiya ga wannan aiki na
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya isa birnin Riyadh na kasar Saudiyya, a wani rangadi da ya fara a kasashen yankin gabas ta tsakiya. A yammacin wannan Talata
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Esmail Baghaei ya ce shekara guda a jere Haramtacciyar Kasar tana aiwatar da kisan kiyashi a kan al’ummar yankin zirin Gaza, wanda ya kara
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya nanata manufofin jamhuriyar musulunci ta Iran da
Parstoday- Jagoran juyin juya halin Musulunci ya dauki gasar kasa da kasa a matsayin wani
Jakadan kasar Iran a kasar Rasha ya ce shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran Masoud Pezeshkian
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi kira da a hada kai tsakanin al'ummar musulmi,
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian tare da tawagarsa sun isa lardin Basra da ke kudancin
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana sa ran samun zaman lafiya da tsaro, amma za ta mayar da martani ga duk wani mataki da ya shafi tsaronta Shugaban
Shugaban kasar Iran ya jaddada matakin kasarsa na mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka kulla da kasashen Turai amma Amurka ta fice daga ciki domin kara dagula al'amura A ganawarsa da
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya jaddada cewa: Babu wani karfi da zai iya fuskantar gwagwarmaya Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Za su ci gaba da gwagwarmaya ko da Amurka zata tunkaro jirgin ruwanta da ke dauke da jiragen saman yaki zuwa
Gwamnatin Amurka ta ce: Ba ta ganin akwai laifukan yaki ko kisan kare dangi da ake yi Gaza kuma tana yin tir da zarge-zargen Majalisar Dinkin Duniya kan gwamnatin haramtacciyar
Majiyar tashar Al-Mayadeen ta bayyana cewa, ziyarar da babban mai baiwa jagoran juyin juya halin Musulunci da Jumhuriya Ali Larijani a kasashen Siriya da Labanon na zuwa ne bisa tsarin