The latest news and topic in this categories.
Iran ta yi kakkausar suka kan harin da Isra'ila ta kai kan wani asibitin agaji da ke kan iyakar Syria da Lebanon, inda ta bayyana shi "laifi ne na yaki."
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa, dangantaka tsakanin Iran da Rasha tana karfi a dukkanin bangarori. Pezeshkian ya bayyana hakan ne a ganawarsa da takwaransa na Rasha, Vladimir
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya tattauna da takwaransa na Saudiyya Yarima Faisal bin Farhan a Riyadh. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaei ya bayyana a cikin
Kamfanin dilalnin labaran IRNA ya bayar da rahoton cewa, shugaban kasar Iran Masus Pezeshkian ya
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya ce cin zarafin da gwamnatin haramtacciyar kasar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya garzaya kasar Amurka domin halartar taron majalisar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce dangantakar da ke tsakanin Iran da Rasha za
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada goyon bayan gwamnatinsa ba tare da wani sharadi
Kasar Lebanon ta sanar da adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin sa'o'i 24 da suka gabata Ma'aikatar lafiya ta kasar Lebanon
Falasdinawa 37 ne suka yi shahada a wani harin wuce gona da iri da sojoiin Isra'ila suka kai kan tantunan 'yan gudun hijira a Gaza Rahotonni sun bayyana cewa: Falasdinawa
Dr. Ali Larijani ya isa birnin Beirut na kasar Lebanon inda ya gana da manyan jami’an gwamnatin kasar da su ka hada Fira minista na riko Najib Mikati, da shugaban
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa tun da aka kafa rundunar Golani a 1948 ba ta taba fuskantar asara kamar wacce a yanzu take gani ba a kudancin Lebanon.
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar da yakin na HKI ya hadda wa Lebanon ta fuskar rusa gidaje ya dara na
Cibiyoyin da babban daraktan hukumar makamashin Nukiliya ta kasa da kasa ( IAEA), ya ziyarta sun hada Fordow ( Shahid Ali Muhammad) da Natanz ( Shahid Ahmadi Roshan) a yau