The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi, ya tabbatar da cewa an dakatar da duk wata tuntubar juna tsakanin Iran da Amurka ta hanyar masu shiga tsakani, saboda yanayin da
Shugaba Masoud Pezeshkian ya ce Iran za ta goyi bayan duk wani kudiri na maido da "zaman lafiya da tsaro" a yankin, yana mai kira ga kasashen Turai da su
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya gana da tokwaransa na kasar Omman Sayyid Badar Al-busa'idi a birnin Mascat babban birnin Omman a safiyar yau Litinin. Kamfanin dillancin labaran
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce; Isra'ila na hankoron ganin ta jefa daukacin yankin
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Kisan gillar shahidi Isma'il Haniyyah ba zai shige ba
Ma'aikatar harkokin wajen Iran ta yi kakkausar suka tare da yin Allah wadai kan hare-haren
Ministan harkokin wajen Iran ya gana da takwaransa na Saudiyya a birnin New York na
Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran Muhammadu Islami ya bayyana cewa; Cigaban da Iran take
Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya ya fitar da wani kuduri da ya jaddada hakkin Falasdinawa tantance makomarsu da samun 'yancin kai, da kuma wajabcin 'yantar da su daga duk wani
Kasar Lebanon ta sanar da adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin sa'o'i 24 da suka gabata Ma'aikatar lafiya ta kasar Lebanon
Falasdinawa 37 ne suka yi shahada a wani harin wuce gona da iri da sojoiin Isra'ila suka kai kan tantunan 'yan gudun hijira a Gaza Rahotonni sun bayyana cewa: Falasdinawa
Dr. Ali Larijani ya isa birnin Beirut na kasar Lebanon inda ya gana da manyan jami’an gwamnatin kasar da su ka hada Fira minista na riko Najib Mikati, da shugaban
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa tun da aka kafa rundunar Golani a 1948 ba ta taba fuskantar asara kamar wacce a yanzu take gani ba a kudancin Lebanon.
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar da yakin na HKI ya hadda wa Lebanon ta fuskar rusa gidaje ya dara na