The latest news and topic in this categories.
Rahotanni sun bayyana cewa, an zabi Abdirahman Mohamed Abdullahi, shugaban ‘yan adawar Somaliland a matsayin shugaban yankin Somaliya mai ballewa. Abdullahi - wanda aka fi sani da Cirro - na
Wakilin Amurka na musamman ya ziyarci Sudan tare da jaddada bukatar Amurka na ganin an kawo karshen yaki a kasar Kimanin watanni 9 da nada shi a matsayin wakilin Amurka
An raya ranar al’adun mutanen Shiraz na kasar Iran a birnin Darussalam” na kasar Tanzania wanda ya sami halartar manyan baki daga cikin gida a kuma waje. Jakadan jamhuiryar musulunci
Rahotanni sun bayyana cewa, an zabi Abdirahman Mohamed Abdullahi, shugaban ‘yan adawar Somaliland a matsayin
Wakilin Amurka na musamman ya ziyarci Sudan tare da jaddada bukatar Amurka na ganin an
An raya ranar al’adun mutanen Shiraz na kasar Iran a birnin Darussalam” na kasar Tanzania
Kasar Rasha ta hau kan kujerar naki wato veto don nuna adawa da matakin da
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce har yanzu majalisar ba ta samar da matsaya
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da